速報APP / 音樂與音效 / Gurbacewar Tarbiya Mp3-Pantami

Gurbacewar Tarbiya Mp3-Pantami

價格:免費

更新日期:2018-11-13

檔案大小:因裝置而異

目前版本:因裝置而異

版本需求:Android 因裝置而異

官方網站:mailto:zaidjaz10@gmail.com

Email:https://rawgit.com/Zaidjaz/5dae1b4959ad5454d228c32187e8bf9e/raw/9046c24dadf0148acb0d173f3f9600e86910346d/gistfile1.txt

Gurbacewar Tarbiya Mp3-Pantami(圖1)-速報App

Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi,

Gurbacewar Tarbiya Mp3-Pantami(圖2)-速報App

Wanna application mai suna "Gurbacewar Tarbiya Mp3-Pantamii" na kunshe da wa'azin Sheikh Ali Isah Pantami wanda ke magana akan Gurbacewar Tarbiya da kuma Yiwa Kanka Hisabi da ma wasu.

Gurbacewar Tarbiya Mp3-Pantami(圖3)-速報App

Ku sauko da wanna app din don sauraron wannan wa'azin. Akwai bonus tracks (wa'azi) da ke kunshe a cikin application din. Allah ya bada damar amfani da abinda za a saurara ameen.

Gurbacewar Tarbiya Mp3-Pantami(圖4)-速報App

Idan kunji dadin wannan application din kada ku manta ku rubuta "review" sannana kuyi "rating" din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa kuma zai habaka darajar wannan application din anan play store.

Gurbacewar Tarbiya Mp3-Pantami(圖5)-速報App

Ku duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB a store sai kuyi search don ganin kundin.

Gurbacewar Tarbiya Mp3-Pantami(圖6)-速報App